Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya

Sabuwar Wakar Djemba tare da mawaki Hamisu Breaker mai suna ” Silar So ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwar waka domin jin dadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Djemba so yana da rana

– Hamisu breaker nima na fadi da kaina

– Soyayya silar masoya ga tsokaci na

– In kasamu mai sonka kun rike juna

[DOWNLOAD]

0 Shares

Leave a Reply