Abbanskid – Gamon Jini

Sabuwar Wakar Abbanskid mai suna ” Gamon Jini ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwa daga bakin abbanskid abuja domin nishadantar daku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– So gamon jini dani dake yau mun zama daya

– Zo da hanzari masoyiya ni sonki na rike

[DOWNLOAD]

 0 Shares

Leave a Reply