Tarihin Mawakiya Lady Hany

 

Sunana ummi kabir an haifeni a unguwar fagge, nagirma, a fagge nayi primary school dina, a fahad international school, nayi secondry school dina, a fahad memorial college. Nagama secondary school dina 2011, nazo nashiga school of hygiene kano, 2012 nagama 2015 nakaranta diploma in environmental health. Nazo nashiga Maryam abacha american university of Niger 2017 yanzun, nagama degree dina, in environmental health and safety. wanan shekarar 2019. Anhaifeni 1994 April 15. Babana dan assalin jihar katsinane unguwar yar,adua quarters.

Danafarra harkan waka nahadu da ricqy ultra,yabani shawara, akan yanda zanyi,inshiga music industry. Bayanan nayi aikida Gfresh a video Dina baby nikagano, sanan nayi aikida alobobo normal. Kuma nassamu nasarar karban manyan award kallakalla. Kuma ina alfaharri dakaina nice mace tafarko yar hip hop a kano da katsina wace aka Farra haska video dina, agidajen Tv dadama. Nagode Allah nagode iyayyena dasuka bani’ illimi Mai kyau. Yanzun babu inda bazan shigaba Ina alfaharri da illimina.

0 Shares

Leave a Reply