Salim Smart -Khadeeja

Sabuwar Wakar Salim Smart Mai Suna ” Khadeeja ” Sadaukarwa da dauk wata khadeeja da kuma masu masoyiya mai suna khadeeja.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni dai abani ke khadeeja

– Domin kin isheni hujja

– Akanki na yarda inyi soja

– Mai kyau da kwalliya khadeeja

– Mai kyan idaniya khadeeja

DOWNLOAD MP3

0 Shares

Leave a Reply