Sadiq Mahbir – Mafarki

Sabuwar Wakar Sadiq Mahbir mai suna ” Mafarki ” to kome yazo dashi a mafarkin nasa komai ya gani kawai ku biyoshi a cikin wakar tasa ta mafarki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nayo na dama Allah yafe laifuka

– Nagani cikin mari hannu kafa dauke da sasarin wuta

– Dahuwar kabari cikin macija saransu da tartsatsin wuta

– Na tashi da firgici wayyo Allah na tuba ka yafe laifukana

DOWNLOAD MP3

 

0 Shares

Leave a Reply