Sadiq Mahbir – Birnin Sarauniya

Sabuwar Wakar Sadiq Mahbir mai suna ” Birnin Sarauniya ” to kuna ina masoya wakokin mahbir kuzo kuji abinda yazo muku dashi a cikin wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zanyo bayani ku saurara kuji zantukan name waka

– Mahbri sadiq ne da sakon wakar birnin sarauniya

– Labari akan wata alkarya ne mai dubu na al’umma

– Wace tayi suna cikin nahiyarta da dauka mafi himma

DOWNLOAD MP3

0 Shares

Leave a Reply