Ruky Small Uk – Rayuwata

Sabuwar Wakar Ruky Small Uk mai suna ” Rayuwata ” Wace nasan wasunku zasuji muryar mawaki umar uk wato shine yayi mata amshi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rayuwata na baka karka mantani ka jiya

– Amince dani daho mu zauna

– Tunaninmu daya ne masoyi dani dakai

– In har na rasaka zana zauce

– Komai in zanyi zan da gaske domin kane

– Ragamata kai naba suturce

– Mu zauna ni da kai mu

DOWNLOAD MP3

 

0 Shares

Leave a Reply