Ruky Small Uk -Corona Virus

Sabuwar Waka Daga Bakin Mawakiya Ruky Small Uk mai suna ” Corona ” to masoya kuzo ga sabuwar mawakiya ita acikin wannan shafi mai albarka.

Mawakiyar Tazo da wakarta ta wannan annobar dake damun duniya domin fadakar da mutane akoda yaushe su kasance masu kiyaye lafiyarsu.

WASU ABUBUWAN MASU ALAKA

Kuna iya samun wannan wakar yanzu haka.

DOWNLOAD MP3

 

0 Shares

Leave a Reply