Ruky Small Uk – Abin Sona

Sabuwar Wakar Ruky Small Uk mai suna ” Abin Sona ” To kuna ina masoya wakokin matashiyar mawakiya ruky small kuzo ga sabuwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Bazana bar abin sona haka ba

– Bazana barka inyi lalura ba

– Ni kai nake gani naji dadi domin kaunarka ta ratsa ruhina

– Ni kai kadai na baiwa akala jani jani kauna mununnuna

DOWNLOAD MP3

0 Shares

Leave a Reply