Kamal Breaker – Kece Zabina

Sabuwar wakar Kamal Breaker mai suna ” Kece Zabina ” kuna ina masoya kuzo kuji wani sabon mawaki wanda zai nishadantar daku a cikin wakokinsa. Ku biyomu a cikin wannan wakar kuji wacece zabin nasa daga kamal breaker zamu cigaba da kawo muku wakokinsa a koda yaushe. Ayi saurare lafiya.

0 Shares

Leave a Reply