Halifa Sk -Jigona

Sabuwar Wakar Halifa Sk mai suna ” Jigona ” to kuna ina masoya kuzo kuji sabuwar waka daga bakin halifa sk domin jin dadinku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Jigonaaa

– Zan zama jigonki

– Da soyayya kika kama raina yar uwa

– Na zama jigo naki ne muradin rayuwa

– Kai na rike kaine muradin rayuwa

– Kazo jigona zan zame maka garkuwa

[DOWNLOAD]

0 Shares

Leave a Reply