Fresh Emir – Wasika Zuwa Ga Shugaban Kasa Ep 1

Latest daga Fresh Emir wato aku mai bakin magana mai suna ” Wasika ” wannan wakar mawakin yayi ta ne akan matsalar da muke fama da ita a wannan kasa.

Kunsan kusan mawakin yana wakoki ne akan fadakarwa da wa’azantar wa tare da nishadantarwa, musamman ma aku mai bakin magana wato ayu. [download]

 

0 Shares

Leave a Reply