Djemba -Kinmin Garkuwa

Sabuwar Wakar Djemba mai suna ” kinmin Garkuwa ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda mawakin yazo muku dashi a cikin wakarsa ta garkuwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zo kimin garkuwa mai sona karki furta na makara

– Soyayya rayuwa ni dake zanayi karki canza kala

– Jigon rayuwa ni zamanmu da kai ne nawa da mara

– Kifin inba ruwa dole zaya sha wahala

DOWNLOAD MP3

https://www.sautionline.com/wp-content/uploads/2020/04/Djemba-Kinmin-Garkuwa-SAutionline.mp3?_=1

au

 

0 Shares

Leave a ReplyCancel reply