DJ Abba Yayi Sabuwar Waka da Aphrodija Ta Mavin’s Record

DJ AB Dai Shahararren Mawakin HAUSA HIP-HOP ne Dake Arewacin Najeriya Kuma Ya SAMU Lambobin Yabo na Girmamawa Babu iyaka. Ita kuma Di’ja Wadda take Karkashin Record lebel din Don Jazzy wato Mavin’s Itama Gawurtacciyar MawaKiya CE Wadda ta kware Wajen HAUSA da Turanci.
Shahararrun Mawakan Biyu Sunyi Gamayya Ne Cikin Wata Sabuwar Waka Mallakar DJ Abba Kamar Yadda ya Wallafa a Shafin Twitter NASA.

Sai Dai DJ AB din Bai Bayyana Sunan Wakar Ba  Da kuma Ranar Da ZAI Saketa Amma Ya Rubuta Kalmar Soon Wadda Take Nufin Nan bada Dadewa Ba.

FANS ME KUKE TUNANI AKAN WANNAN SABUWAR WAKA DJ AB FEAT. DI’JA ????

0 Shares

Leave a Reply