Auta Mg Boy – Na Gagara

Sabuwar wakar Auta Mg Boy mai suna ” Na Gagara ” kuna ina masoya wannan mawakin mai zamani kuzo kuji wata sabuwa daga bakin wannan mawaki.

Wannan wakar yanzu haka anyi bidiyonta wanda babban dan rawa na nijar wato ” Moussa Yaro ” ya hausa tare da ” Rakiya Moussa ” wayyan nan manya jarumai ne a kasa nijar.

Watch:

0 Shares

Leave a Reply