Annur H Abnur – Kewa

Latest daga Annur H Abnur mai suna ” Kewa ” kuna ina masoya annur h abnur kuzo ga sabuwa domin jin dadinku akoda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Inaimiki kewa asanda kaimini nisa

– Nakanyi mafarki naganki cikin barcina

– So cikinshi na taso cikinshi nayo wayona

– A soni a hausa harma da wajen yarena

– Ni banda kamarki da sanki nake motsina

Stream and download

0 Shares

Leave a Reply