Ado Gwanja – Kamar Kallo

Latest waka daga Ado Gwanja mai suna ” Kamar Kallo ” to kuna ina masoya wakokin ado gwanja na mata kuzo kuji sabon sauti amma wannan karan macece ta bashi wahala.

Matan yanzu kam sai a slow indai wajan bada cittane musamman bangaren kace kana sonsu sukika amma daga baya sunga kayi maiko su dawo.

Kuzo muji me yake cewa a wannan wakar tasa.

 

0 Shares

Leave a Reply