Adam Zango Ft Hamisu Breaker X Auta Mg X Amdaz X Sadi Sidi – Rashin Tawakalli

Sabuwar wakar daga Adam A Zango tare da Hamisu Breaker da Auta Mg Boy da Abdallah Amdaz da Sadi Sidi Sharifai mai suna ” Rashin Tawakalli ” to kuna ina masoya wayannan mawakan kuzo kuji abinda mawakin suke fada a cikin wannan wakar tasu ta rashin tawakalli.

Wannan wakar mawakan kowa yana fadan kaddara da ta fada masa a bangaren soyayya, kuma nasan masoya idan kuka saurari wannan wakar nasan wani shima a cikin abinda suka fada ta faru da wani a cikinku. [Download]

0 Shares

Leave a Reply